Blockchain Learning Centre: Airdrops, Minings, Farmings, DeFi, Cryptos - To help you make money.Founder:@EngineerAdam123Facebook: https://www.facebook.com/adammuhammad.mukhtarX (Twitter): https://x.com/EngineerAdam123?t=D-Ah5YZfd5sSi01aTVdMnA&s=09
This channel is part of the discussion
AREWA STRIVERS appears in 24 event pages on TGScopeGoogle sun fitar da tsarin da zai ba wa ɗaliban kwalejis da Jami'o'i damar amfani da Google One kyauta har tsawon shekara guda. Daga cikin amfaninsa: 1. Za ka samu free access da Google Gemini. (Plus plan) 2. 400GB storage, drive, photos and Gmail. 3. Google Flow. 4. Gemini…
Take Your Trading to the Next Level with JustMarkets! Whether you're just getting started or you're already an experienced trader, choosing the right broker can make a real difference in your trading journey. That's why I recommend JustMarkets—a globally recognized broker…
Za'a Saki Film Akan Rushewar FTX Jerin shirye-shiryen Netflix mai magana kan rugujewar FTX, “The Altruists,” zai fara fitowa a ranar 19 ga November. Shin kuna kallon fina-finai a Netflix? Sannan zaku kalli wannan?
Yau akan BSC, CZ ya ƙona wannan token ɗin mai suna Marscoin guda 4,444 daga wallet ɗin sa da yake riƙe da 70% na token ɗin da aka tura masa. Nan take token ɗin ya tashi zuwa 18 million MC a ƴan mintuna, saboda mutane da yawa da suke tracking wallet ɗin. …
Google sun fitar da tsarin da zai ba wa ɗaliban kwalejis da Jami'o'i damar amfani da Google One kyauta har tsawon shekara guda. Daga cikin amfaninsa: 1. Za ka samu free access da Google Gemini. (Plus plan) 2. 400GB storage, drive, photos and Gmail. 3. Google Flow. 4. Gemini…
Elon Musk ya ce nan da shekarar 2036, kuɗi ba zai ƙara zama abin da ya fi muhimmanci ba saboda ci gaban da za'a samu a AI (Artificial Intelligence) da kuma robots. A cewarsa, idan AI da robots suka fara yin mafi yawan ayyuka cikin inganci da arha, tsarin tattalin arziki na iya…